ABIN DA DUK AKA RUBUTA BA A MANTA SHI

Don haka dauki biro da takarda ka rubuta makala don musayar basira da sauran mambobinmu har ma da duniya baki daya.
Danna nan ka fara rubutu
 • Jirgin sama amma kuma bayada inji ajikin sa.

  Posted 11 hours ago by Kamaluddeen Abubakar

  Shin ko kasan cewa wannan jirgin yana tashi sama batare da yanada inji (engine) ba? Wani zaice kamar ya kenan? Wani zaice ni bangane ba taya zaitashi sama batareda injiba ai wannan karyama kenan. Dan uwa kwantar da hankalinka ba karyane ba. Babu shakka wannan jirgi yana tashi babu kum...

 • Tarihin Amirul Mumineen, Sultan Muhammadu Sa'ad Abubakar III

  Posted Sat at 9:25 AM by Adams Garba

  An haifi mai martaba Sultan Sa'ad Abubakar III a ranar 24 ga watan Agustan shekarar 1956 a cikin garin Sokoto. Sultan Sa'ad Abubakar dai ya kasance tsohon dalibi a makarantar Barewa College dake garin Zaria, bayan kammala makarantar shi na firamari a Sokoto ward primary school. Har wa yau a ci...

 • An kirkiro mota mai amfani da zuciyar bil adama

  Posted Fri at 4:32 PM by Kamaluddeen Abubakar

  Henrik Matzke shine ya kirkiro wannan mota. Yana daga cikin ayarin kwararru a jami'ar Free University ta Berlin dake kasar Jamus, wadanda suke aiki a kan abin da suka kira kwakwalwar direba. Wannan fasahar na mota zata rika karantawa da kuma fassara sakon kwakwalwa ko abin da zuciyar mutum ke rayawa...

 • Gwamnatin Kano zata yi mu'amala da wata kamfanin shinkafan China

  Posted Fri at 10:58 AM by Adams Garba

  A ziyarar da ya kai kasar China a wannan makon, gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kai ziyarar gani da ido a wata kamfanin samar da irin shuka na shinkafa a kasar China.   Gwamnan ya ziyararci kamfanin mai suna "Yuan's seed hybrid rice company limited" wacce take yankin Changsha na ka...

 • Bayanan masana akan gantsakuka

  Posted Thu at 10:24 PM by Hadiza Balarabe

  Gantsakuka wasu halittune da suke rayuwa da hasken rana. Su kan fara da kadan sannan su yi ta yaduwa har su yi yawa.   Rabe-raben gantsakuka   Masu rayuwa a cikin ruwa Masu rayuwa a cikin kasa ko saman kasa Masu rayuwa a jikin dabbobi Wanda suke a iska Na cikin ka...

 • Bayanan likitoci game da zazzabin cizon sauro

  Posted Thu at 8:29 PM by Hadiza Balarabe

  Kamar yadda kowa ya sani, zazzabin cizon sauro cuta ce wadda ta addabi al’umma musamman a arewacin kasarnan, inda bata bar yaro ko babba ba. A dalilin hakan ya sa ma’aikatan Bakandamiya suka ziyarci wata kwararriyar likita, Hajiya Binta Idris, domin tattaunawa da ita a kan abubuwan da ke...

 • Illolin wayar salula ga lafiyar bil'adama

  Posted Thu at 10:43 AM by Adams Garba

  Wayar salula dai wace ake kiran ta da suna handset ko wayar hannu, ta kasance fasahar da aka samu a karni na 20. Wayar salula ta zamto fasaha da ta mamaye ko ina a cikin duniya, birni da kauye.   An kiyasta cewa mutun 7 cikin 10 na mutanen duniya na amfani da wayar salula. Ko shakka babu, alf...

 • Al'ada: Imanin Bahaushe a kan Fatalwa

  Posted Wed at 3:25 PM by Lawi Yusuf Maigidan Sama

  Hausawa sun yi imani da samuwar fatalwa da kuma ire-iren ayyukanta na ban tsoro da firgitawa. Ita ma fatalwa wajen Bahaushe ba iska ba ce, ba gunki ba ce, ba kuma dabba ba ce ba kuma mutum ce ta hakika ba. fatalwa kirkirarren wani abu ne da Bahaushe ya kirkiro domin kara wa imaninsa kayan aiki kawai...

 • Takaitaccen tarihin kabilar Jukun

  Posted Wed at 3:14 PM by Adams Garba

  Jukun dai kabila ce, ana kuma samun yan kabilar juku a jihohin Taraba, Adamawa, Benue, Nasarawa, Gombe, Plateau da kuma yankin arewa maso yammacin kasar Kamaru.   Daular Kwararafa ya kasance tsatson jukunawa tun daga karni na 14. Kabilar jukun ya rabu kashi biyu; "jukun wanu" da kuma "jukun ...

 • Shin ko ka san waye Ibrahim Magu shugaban hukumar EFCC?

  Posted Wed at 2:44 PM by Adams Garba

  An haifi Mr. Ibrahim Magu a ranar 5 ga watan mayun shekarar 1962 a garin Maiduguri na jihar Borno. Sunan mahaifin shi shine, Mallam Mustafa Magu, sunan mahaifiyar shi kuma, Hajiya Bintu Magu.   Mr. Ibrahim Magu ya fara makarantar shi na firamari a makarantar Yarwa Practicing Primary School n...

(200 symbols max)

(256 symbols max)